Trump ya rattaba hannu kan tsawaita shirin kasuwanci na AGOA
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-04 18:39 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Wakilin kasuwancin Amurka Jamieson Greer, ya ce ofishinsa zai yi aiki tare da majalisar dokokin kasar a wannan shekara don ganin shirin ya zama mai saukin ga kayayyakin Amurka da manoma da mafarauta daidai da manufofin Shugaba Trump.
--------------------------------------------------------------------