Harin da aka kai a Woro na jihar Kwara ya kashe mutane 67
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-04 23:40 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Adadin wadanda suka mutu a harin da wasu mutane dauke da makamai suka kai a kauyen Woro da ke jihar Kwara ta Najeriya ya karu zuwa 67, kamar yadda kungiyoyin agaji suka bayyana wa kanfanin dillancin labaran Faransa na AFP. Sakataren kungiyar agaji ta Red Cross ta Najeriya Babaomo Ayodeji, ya ce har yanzu ba a san inda wasu mutane da rikicin ya shafa suke ba, saboda haka ana ci gaba da gudanar da bincike don ceto su.
--------------------------------------------------------------------