Deutsche Welle · General

Iran ta ba wa mata izinin tuka ababen hawa masu taya biyu

· By Mouhamadou Awal Balarabe
Story summary

Gwamnatin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bai wa mata izini a hukumance na iya samun lasisin tuki na ababen hawa masu taya biyu wato kekuna da babura. Mataimakin shugaban kasa na farko Mohammad Reza Aref ne ya sanya hannu kan wani kuduri da majalisar ministoci ta amince da shi a karshen Janairu, da nufin fayyace ko …

Read at Deutsche Welle

Opens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.

Your local edition.

Choose a timezone for story timestamps and date filters.