Afirka: Fitar Amurka a WHO zai yi tasiri?

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-05 02:59 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A watan Janairun wannan shekara ta 2026 ne Amurka ta sanar da ficewarta daga Hukumar Lafiya ta Duniya WHO, matakin da ya girgiza tsarin kiwon lafiyar duniya baki daya. Amurka na daga cikin kasashen da suka kafa WHO, kuma tsawon shekaru ita ce babbar mai ba da gudummawar kudi da kusan kashi 15 cikin 100 na kasafin kudin hukumar tallafin da yake dab da yankewa.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]