Nijar: Yaushe za a sasanta da Orano?

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-05 03:43 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Jamhuriyar Nijar din dai ta ce, a wannan tafiya shure-shuren da kamfanin na Orano ke yi ba zai hana masa mutuwa kan wannan batu. Shi dai wannan kwamiti da ministan shari'a da kula da 'yancin dan Adam da hulda tsakanin manyan ma'aikatu na Nijar Alio Daouda ya kaddamar, ya kunshi kwararru a fannin shari'a da muhalli da kiwon lafiya da kare hakkin dan Adam da kuma masana hakar makamashin uranium.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]