Najeriya: Sojojin Amurka za su taimaka?
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-05 04:13 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Financial Markets
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kama daga hari zuwa shawagi ko bayan jibge makamai kafin kai wa ga tura sojan daga baya dai, sannu a hankali Amurkan na share wuri da zama cikin batun tsaro da kila ma makomar Tarayyar Najeriyar a nan gaba. Wannan ne dai karo na farkon fari da Amurkan a cikin suna na kokarin kare Kiristoci, ke jibge sojanta a Najeriya da sunan tsaro.
--------------------------------------------------------------------