Ukraine ta yaba tattaunawa da ta yi da Rasha a Abu Dhabi
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-05 04:37 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Ukraine/Russia
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ukraine ta nunar da cewa tattaunawa da ta yi da wakilan Rasha da Amurka a Abu Dhabi don neman mafita ga yakin shekaru hudu ta kasance mai matikar ma'ana da amfani. A cikin sanarwa da ya wallafa a shafukan sada zumunta bayan kammala tattaunawar a ranar farko, babban mai shiga tsakani na Ukraine Rustem Umerov ya ce "aikin ya mayar da hankali kan matakai na zahiri da mafita masu amfani," inda ya ci gaba da cewar za a dora inda
--------------------------------------------------------------------