Merz zai fara ziyarar aiki a yankin Gabas ta Tsakiya
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-05 18:59 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Energy, Germany
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Merz, ya sanar da hakan gabanin ziyarar da zai kai Gabas ta Tsakiya a karon farko, yayin da zai yada zango a kasashen Saudiyya da Qatar da kuma Hadaddiyar Daular Larabawa. Ya ce Jamus na bukatar fadada alakarta da kasashen masu karfin tattalin arziki a yankin musamman ta fuskar tsaro da kasuwanci da makamashi da kuma iskar gas.
--------------------------------------------------------------------