Burtaniya ta sanya takunkumi kan kwamandojin RSF na Sudan
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-06 01:01 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Burtaniya ta kakaba sabon takunkumi a kan wasu mutane 6 da ake zargi da hannu dumu-dumu, wajen rura wutar yakin basasar Sudan, ta hanyar bayar da tallafin makamai da kuma hayar mayaka.
--------------------------------------------------------------------