Me ya sa hare-hare ke yawaita a arewacin Najeriya?

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-06 00:51 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kama daga Woro inda wasu 'yan ta'adda suka rika yankan rago ga mazauna kauyen ya zuwa jihohin Katsina da Benue, ana kallon rushewar batun tsaron a arewacin Najeriya duk da alkawura na masu mulki na kasar suka yi na magance wannan matsala.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]