Amurka da Rasha na gasa tsakaninsu don yin tasiri a Sahel
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-06 03:07 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ministan harkokin wajen Mali Abdoulaye Diop, ya karbi bakuncin wani babban jami'in Amurka domin tsara "sabon zubi" na dangantakar da ke tsakanin kasashen biyu. Nick Checker, wanda ke jagorantar harkokin Afirka a ma'aikatar harkokin wajen Amurka, ya yi amfani da wannan dama wajen girmama 'yancin cin gashin kan Mali.
--------------------------------------------------------------------