MDD ta koka da yadda annobar yunwa a Sudan ke kara muni
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-06 05:48 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Wani rahoto da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar ya ce bala'in yunwa ya kara kamari a wasu manyan yankuna kasar Sudan, sanadiyyar karancin abinci ga al'umma.
--------------------------------------------------------------------