Faransa da Canada za su bude ofisoshin jakadanci a Greenland
Story summaryKasashen Faransa da Canada da ke tsantsar adawa da matakin shugaban Amurka Donald Trump na karbe iko da Greenland za su bude kananan ofisoshin jakadanci a Juma'ar nan a Nuuk babban birnin yankin, a wani mataki na karfafa gwiwa ga Denmark da tsibirin ke karkashinta.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.