Mene ne hadarin kai hari kan kasar Iran?
Story summaryCikin kwanakin da suka gabata Shugaba Donald Trump na Amurka ya yi alkawarin taimakon masu zanga-zanga na kasar Iran, saboda amfani da karfi da gwamnati take yi kan masu zanga-zangar a titunan kasar. Amma daga bisani wanna taimakon bai yuwu ba. Sannan Trump ya ce bai yarda cewa akwai tunanin kashe mutane masu yawa b…
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.