Iran ta bukaci a yi mata adalci gabanin ganawa da Amurka

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-06 19:06 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Iran da Amurka za su fara tattaunawa a Juma'ar nan a Oman, sai dai Teheran na son ganawar ta takaita kan shirinta na nukiliya yayin da Washington ke ci gaba da jaddada barazanar daukar matakin soji muddin aka gaza cimma matsaya.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]