Jaridun Jamus sun yi tsokaci kan kisan Saif al-Islam Gaddafi
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-07 00:11 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Jaridar Neue Zurcher Zeitung ta mayar da hankali kan kisan Saif al-Islam al-Gaddafi dan Marigayi Shugaba Mu'ammar Gaddafi tsohon shugaban Libiya, wanda aka kashe lokacin juyin-juya hali na Libiya a shekara ta 2011. Shi dai Marigarin Saif al-Islam al-Gaddafi ya yi yunkurin takarar zama shugaba kimanin shekaru biyar da suka gabata.
--------------------------------------------------------------------