Amurka na matsa wa Iran lamba kan shirin nukiliya

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-07 02:04 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Amurka ta so a tattaunawa kan shirin Iran na makamai masu linzami da goyon baya da take ba wa kungiyoyi masu makamai da ke adawa da Isra'ila. Amma Tehran ta dage kan cewar a mayar da hankali kawai kan matsalar nukiliya domin a dage mata takunkumin kasa da kasa da ke gurgunta tattalin arzikinta.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]