Kundin Epstein: Norway na bincikar Jagland
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-07 01:26 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Hukumar Yaki da Cin-hanci da Rashawa ta kasar Norway da wata hadaka ta 'yan sanda da masu shigar da kara, sun bayyana cewa za su bincika ko Thorbjørn Jagland ya yi afmafni da ofishinsa wajen samun kyaututtuka ko damar tafiye-tafiye ko kuma basussuka.
--------------------------------------------------------------------