Libiya: Jana'izar Seif al-Islam Gaddafi

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-07 05:48 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Europe, International Orgs, War & Conflict
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Birnin na Bani Walid da a nan ne aka yi jana'izar Seif al-Islam Gaddafi da aka bindige har lahira, na da nisan kimanin kilomita 175 da kudancin Tripoli babban birnin kasar ya cika da magoya bayan marigayi Muammar Gaddafi shekaru kusan 15 bayan kifar da gwamnatinsa tare da kashe shi.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]