Shugaba Trump ya ce Iran ta kagu ta cimma sulhu da Amurka
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-07 18:16 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce a farkon mako mai kama ne za su ci gaba da tattaunawa da Iran, kan batun kwance damararta ta kera makamin nukiliya da ma sauran batutuwan tsaro, bayan kammala zaman farko ranar Juma'a a kasar Oman.
--------------------------------------------------------------------