Iran za ta kai hari sansanonin Amurka na Gabas ta Tsakiya
Story summaryIran ta sha alwashin kai hari kan sansanonin Amurka da ke Gabas ta Tsakiya, matukar ta kuskura ta kai ma ta hari, kuma kada kasashen yankin su dauki cewa su ta kai wa hari, face Amurka.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.