Saudiyya za ta zuba jarin riyal biliyan 7 da rabi a Syria
Story summaryKasar Saudi Arebiya ta rattaba hannu kan yarjejeniyar zuba jarin kudi riyal biliyan bakwai da rabi a kasar Syria, kwatankwacin dalar Amurka biliyan biyu, domin inganta filayen jiragen saman kasar guda biyu.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.