Amurka ta daure dan adawa na Sudan ta Kudu a yari
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-08 05:40 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Wata kotu a Amurka ta yanke wa wani dan Sudan ta Kudu hukuncin daurin shekaru uku da watanni 10 a gidan yari bayan da aka same shi da laifin yunkurin safarar makamai zuwa kasarsa ta haihuwa. Shi dai Peter Biar Ajak, mai kare hakkin dan adam a Sudan ta Kudu kuma masanin tattalin arziki da ya yi karatu a Amurka, inda yake zaman gudun hijira, an kama shi ne a watan Maris na 2024 tare da wani dan Sudan ta
--------------------------------------------------------------------