Ana zargin RSF da kashe gomman mutane a Sudan
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-08 18:14 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Rahotanni daga Sudan sun yi nuni da cewa, a kalla mutane 24 ne rasa rayukansu ciki har da yara kanana da kuma jarirai a wani harin jirgi mara matuki da aka kai wa ayarin motocin masu ba da agaji a birnin Rahad da ke arewacin Kordofan. Motocin na dauke ne da mutanen da suka tserewa fada a yankin Dubeiker.
--------------------------------------------------------------------