Japan: Jam'iyyar LDP na kan gaba a zaben majalisar dokoki

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-09 00:38 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Asia, Asia Pacific
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Sakamakon farko na zaben 'yan majalisar dokokin Japan na nuna cewa jam'iyyar Firanminista Sanae Takaichi ta LDP za ta lashe kujeru mafi yawa cikin 465 na majalisar kasar, hasalima jam'iyyar da kawayenta na iya lashe kaso 2 bisa 3 na kujerun kamar yadda kafar watsa labaran kasar ta NHK ta rawaito.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]