Afirka ta Kudu za ta janye dakarunta daga Kwango
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-09 01:12 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A cikin sanarwar da fadar shugaban Afirka ta Kudu ta fitar, ta ce Shugaba Cyril Ramaphosa ya bayyana wa sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres matakin, wanda ke da alaka da sake shirya dakarun da kuma yadda Afirka ta Kudun za ta kara amfana da su. Sanarwar ta kara da cewa kasar za ta yi aiki tare da Majalisar Dinkin Duniya domin amincewa da jadawali da kuma tsarin janye dakarun da ake sa rai ya kasance kafin karshen wannan shekarar
--------------------------------------------------------------------