Hadarin jirgin sama ya halaka sojojin Koriya ta Kudu

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-09 19:02 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Rundunar sojin Koriya ta Kudu ta tabbatar da mutuwar jami'anta biyu, sakamakon hadarin jirgin sama na yaki mai saukar ungulu na kasar, lokacin da ya ke tsaka da atisaye a safiyar Litinin, a garin Gapyeong na arewacin kasar.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]