Nijar: Murna da wucewar motocin dakon kaya

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-10 04:04 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kimanin motocin dakon kaya 1600 ne na Nijar suka makale tsawon watanni a kan iyakar Benin da Najeriya bayan da kayayakin suka fito daga tashar Ruwan Cotonou saboda rufe rufe iyakar Nijar da Benin. Hukumomin Kwastam ko Douane na kasashen biyu sun yi wani zaman na musamman domin magance matsalar inda shugaban Najeriyar Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin barin motocin su wuce.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]