Deutsche Welle · General

Iran na cigaba da kame masu zanga-zanga

· By Ahmed Salisu
Story summary

Daga cikin wadanda aka kama a baya-bayan nan har da Javad Emam da ke magana da yawun wata kungiya ta masu rajin kawo sauyi, baya ga karin wa'adi na dauri da aka yi wa Narges Mohammadi da ta samu lambar yabo ta Nobel.

Read at Deutsche Welle

Opens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.

Your local edition.

Choose a timezone for story timestamps and date filters.