Wasanni: Australia ta yi faduwar bakar tasa

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-10 09:24 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Sport, Africa, Australia
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Australia ta yi faduwar bakar tasa, a zagayen farko na wasanni neman gurbi a gasar Tennis ta Davis Cup. Wannan dai ita ce rashin nasara mafi muni da 'yan wasan Australia suka yi a tsawon shekaru, inda suka sha kashi a hannun Ecuador a Lahadin karshen mako. Australia da ta lashe gasar har sau 28, ta sha kashi ne a lokacin da Gonzalo Escobar da Diego Hidalgo suka lallasa 'yan wasanta Rinky Hijikata da Jordan Thompson da ci bakwai da
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]