Nijar: Yin takardun babura don yaki da ta'addanci
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-11 01:26 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A Nijar batun ababen hawa na babura, yana daukar hankali saboda dalillai da dama, kama daga yawan hadura, ko amfani da babura wajen aikata ta'addanci, ko barayi masu kwacen waya ko jakar hannu ta mata, duk ana yi akan babura. Akasarin baburan da ake hawa basu da cikakkun takardu inda wasu ma takarda ko takarda guda babu, lamarin da ya sanya daukar mataki na ba sani ba sabo don ganin masu ababen hawa sun bi ka'ida.
--------------------------------------------------------------------