Najeriya: Martani kan murabus din shugaban Alhazai
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-11 05:27 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, World News
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A Najeriya ana mayar da martani bayan murabus din shugaban hukumar ailhazai ta kasar ya bayan matsalolin zargin cin hanci da rashawa a hukumar a dai dai lokacin da rahoton kungiyar yaki da cin hanci da rashawa Tarnsparency International na 2025 ya nuna cewa kasar bata samu wani ci gaba ba a yaki da cin hanci da rashawa a 2025.
--------------------------------------------------------------------