Amurka za ta tura dakarunta 200 Najeriya don horas da sojoji

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-11 18:32 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Mai magana da yawun hedikwatar rundunar sojin Najeriya, Manjo Janar Samaila Uba, ya tabbatar wa da kamfanin dillancin labaran AFP cewa shirye-shirye sun kammala na tarbar sojojin Amurka a Najeriya, duk dai a kokarin murkushe 'yan ta'addan da ke ci gaba da kashe fararen hula musamman a shiyyar arewacin kasar.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]