Minista a Potugal ta yi murabus daga aiki

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-12 00:36 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A wannan Laraba Ministar harkokin cikin gidan kasar Potugal, Maria Lúcia Amaral ta yi murabus daga bakin aiki, sakamakon sukar da take fuskanta na yadda gwamnati ta tunkari bala'in guguwa mai karfi da ta ratsa yankin Iberia, cikin makonni biyu da suka gabata.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]