Iran: Ko tsarin juyin-juya hali zai dore?
Story summaryWasu na hasashen akwai barazana ga dorewar tsarin juyin-juya halin a kasar ta Iran, ballantana ma yada shi ko tallata shi a kasashen ketare. A yanzu dai Iran ba kawai tana yaki da takunkuman kasashen waje ba ne, tana kuma fuskantar wutar boren cikin gida wacce ke neman girgiza harsashin juyin-juya halin.
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.