Najeriya: Amurka za ta magance rashin tsaro?
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-12 05:36 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Da sunan yaki da ta'adda dai Amurkan ta ce karin sojoji 200 ne ke shirin isa Tarayyar Najeriyar, ko bayan bude wani sabon sansanin jiragen ya ki marasa matuka a jihar Borno. Sannu a hankali dai Najeriyar na shirin zama sabon sansanin Amurkawan a yankin Sahel, duk da cewar dai tun shekaru kusan 20 ne Amurkan ke kamun kafa a kokarin kafa sansanin sojan.
--------------------------------------------------------------------