An bude rumfunan zaben 'yan majalisa a Bangladesh
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-12 18:47 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Mutane sama da miliyan 127 suka yi rajistar kada kuri'a domin dora kasar kan turbar dimukuradiyya. Tarique Rahman na jam'iyyar Bangladesh Nationalist Party BNP, kuma 'dan tsohuwar Firaministar kasar Khaleda Zia, wanda ya shafe shekaru 17 yana gudun hijira a birnin Landan, shi ne ake hasashen zai iya kafa gwamnati.
--------------------------------------------------------------------