Masana'antun Turai na fuskantar barazanar Amurka da China

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-12 19:07 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Asia, Europe, China, Germany, Asia Pacific
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Merz ya ce babu shakka masana'antun kasashen Turai na fuskantar tazgaro tun daga tsakiyar wannan karni kawo yanzu, idan aka kwatanta da na kasashen Amurka da China. Shugaban Gwamnatin ya sanar da hakan ne a lokacin da yake jawabi ga hamshakan masu masana'antu na Turai a birnin Antwerp da ke gabar tekun Belgium, gabanin taron da shugabannin kasashe da gwamnatoci na Turai 27 za su gudanar a gabashin birnin Brussels.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]