Taro zai taimaka wajen magance matsalolin tsaro?
Story summaryShugabannin Turai sun kasance cikin halin shakku maimakon fata na gari, gabanin taron tsaron Munich daga 13 zuwa 15 ga Fabrairun 2026, saboda dangantaka tsakaninsu da Shugaba Donald Trump ta tabarbare shekara guda bayan dawowarsa kan kujerar mulki. Hasali ma dai, manufofin harkokin wajen na Trump na jefa shakku kan …
Read at Deutsche WelleOpens the original publisher in a new tab. Full articles belong to their publishers; a subscription may be required.