NNPP ta soki lamirin Amurka kan Kwankwaso

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-13 02:40 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, US Politics
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Kwankwaso wanda tsohon gwamnan Jihar Kano da ke arewa maso gabashin Najeriya ne, shi ne kadai dan siyasar da aka ambata a cikin kudirin da wasu yan majalisar dokoki na Jam'iyyar Republican Chris Smith da Riley Moore da wasu yan majalisar su uku suka gabatar da ke bukatar sakataren harkokin wajen Amurka ya tantance ko kungiyar fulani makiyaya a Najeriya da tsohon gwamna Rabiu Musa Kwankwaso sun cancanci a sanya su cikin kungiyoyin yan ta'adda na duniya.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]