Merkel ta yi watsi da rade-radin zama shugabar kasa
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-13 06:28 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Tsohuwar shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta yi watsi da rade-radin neman mukamin shugabar kasar Jamus ta gaba kamar yadda ofishinta ya sanar a yau Alhamis.
--------------------------------------------------------------------