Zargin 'yan Afirka na yaki tare da Rasha

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-14 02:07 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Ukraine/Russia
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ba mu fara da jaridar Der Tagesspiegel da ta rubuta sharhinta mai taken: "Aikin bogi, 'yan afirka a matsayin sojojin Putin ta hanyar tirsasawa." Jaridar ta ce fargaba da tsoro sun bayyana a fuskar Francis Ndarua dan kasar Kenya, mai shekaru 35 a duniya na sanye da kakin sojojin Rasha.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]