Jadawalin zaben Najeriya na shekara ta 2027

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-14 05:18 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Ayyuka har 14 ne dai dake a karkashin sabon jadawalin da shugaba na hukumar Farfesa Josh Amupitan ya bayyana a Abuja. A karkashi na sabon tsarin dai hukumar ta saka ranar 20 ga watan Febrairu 2027 domin zabe na shugaban kasar da na 'yan majalisun tarayya. INEC ta kuma tsayar da ranar shida ga watan Maris domin zabukan gwamnoni da 'yan majalisar dokoki na jihohi.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]