Taron Munich: Amurka ta bukaci hadin kan Turai
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-14 23:24 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Babban jami'in diflomasiyyar ta Amurka ya ce kasarsa ba ta da niyyar kawo tangarda a alakarsu da Turai, amma kuma ya ce shugabannin Turai sun gudanar da wasu manufofi da dama da ke da dimbin kura-kurai da suke bukatar sauyi.
--------------------------------------------------------------------