Pakistan ta bai wa tsohon firaministanta damar ganin likita
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-15 06:27 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Hukumomi a Pakistan sun shirya bai wa tsohon firaministan kasar da ke garkame a kurkuku Imran Khan, damar ganin kwararren likitan ido, bayan da kotun kolin kasar ta ba da umarnin nazartar koshin lafiyarsa, biyo bayan korafin da ya yi yawa kan lalacewar idonsa daya.
--------------------------------------------------------------------