Italiya ta ba da shawarar dakatar da biyan bashin Afirka
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-15 17:53 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Meloni ta sanar da hakan ne a taron kasashen Afirka da Italiya karo na biyu dake gudana a kasar Habasha, sai dai babu wani karin haske kan wannan kudirin nata.
--------------------------------------------------------------------