Iran za ta shiga tattaunawa da Amurka ranar Talata a Geneva
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-16 06:11 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
A wannan Lahadi ce ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya kama hanyar zuwa kasar Switzerland, domin fara zango na biyu na tattaunawa da wakilan Amurka, kan batun shirin kasar na kera makamin nukiliya.
--------------------------------------------------------------------