Indiya na taron koli kan fasahar AI
--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-16 18:55 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa, Asia, Technology & AI, China, India, Asia Pacific
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Gwamnatin New Delhi na shirin fara karbar bakuncin wani taro na yini biyar kan fasahar kirkira wato AI. Ana sa ran taron zai mayar da hankali ne kan zakulo amfanin fasahar da kuma matsalolinta, musamman yadda ake nuna damuwa kan makomar ayyukan yi da kuma tsaron yara. Kasar Indiya na kasancewa guda daga cikin kasashen da suka fi amfani da fasahar ta AI, bayan kasashen Amurka da China.
--------------------------------------------------------------------