Dakarun tsaron Iran sun fara atisayen soji a mashigin Hormuz

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-17 00:23 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Middle East, Africa, Iran
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Dakarun tsaron Iran na musamman Revolutionary Guard Corps, sun fara atisayen soji a gabar ruwan mashigin Hormuz, da ke zama mahadar kasar da kasashen yankin Gulf, kamar yadda gidan talabijin na kasar ya sanar a wannan Litinin.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]