Rukunin farko na sojojin Amurka sun isa Najeriya

--------------------------------------------------------------------
Source: Deutsche Welle
Published: 2026-02-17 18:29 UTC+10:00
Section: General
Factuality Score: 100
Opinion Category: Neutral
Topics: Africa
--------------------------------------------------------------------
Snippet:
Mai magana da yawun hedikwatar tsaron Najeriya, Manjo Janar Samaila Uba, shi ne ya tabbatar da zuwan sojojin na Amurka, biyo bayan yarjejeniyar da kasashen biyu suka cimma na musayar dabarun yaki da masu tsattsauran ra'ayi da 'yan ta'adda.
--------------------------------------------------------------------
>>> Read full article at Deutsche Welle <<<
<-- Back to Home
< >
[Close]